Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA - Ya ci gaba da cewa kai hare-haren ya karu da kasha 38 cikin dari a watan Nuwamba idan aka kwatanta da sauran watanni baya da suka gabata, inda aka sace mutane 363 domin karbar kudin fansa.
Sai dai rahoton ya nuna cewa wadannan alkaluman da aka fitar ya hada da mutane da aka kashe sakamkon hare-haren yayan kungiyar Boko Haram, da kuma yan fashin daji a arewa masu yammaci da tsakiyar kasar.
Daga karshe a rahoton
an shawarci mahukumtan kasar da su kasance cikin shirin ko ta kwana na yi yuwar
kai hare –haren ramuwar Gayya daga yan bindigan a yankin Arrewa maso tsakiy da
Arewa masu Yammaci saboda Nasarori da Jami’an tsaro ke samu aka maharan.
342/